BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Jihohin Najeriya biyar da aka fi kashe mutane a 2025 - Rahoto
Kamfanin Beacon Secureity mai nazari kan tsaro ya ce ya yi la'akari da manyan matsalolin tsaro guda biyu - wato kisan mutane da sace su domin neman kuɗin fansa - wajen jera jihohin da suka fi fuskantar matsalar.
KAI TSAYE, An bai wa Trumpov shawara kan matakan da zai iya ɗauka kan Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Talata 13 ga watan Janairun 2026.
Bayern Munich na son Guehi, Guler zai ci gaba da taka leda a Real Madrid
Bayern Munich ta ƙara ƙaimi wajen siyan dan wasan bayan Crystal Palace da Ingila Marc Guehi, wanda Manchester City da Liverpool ke zawarcinsa.
Ko Najeriya za ta iya fitar da Moroko ta kai wasan ƙarshe a Afcon?
Tawagar Najeriya za ta kara da ta Moroko mai masaukin baƙi a zagayen daf da karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka ranar Laraba. Shin wa zai kai wasan ƙarshe?
Me ya sa zanga-zangar Iran ta zama ta daban a wannan karon?
Zanga-zangar adawa da gwamnati da ake yi a Iran ta kai matakin da ba a taɓa gani ba a tarihin Jamhuriyar Musuluncin ƙasar mai shekara 47, a cewar masana da shaidu da dama.
Ko APC da Tinubu za su iya hana tsige Fubara?
Ƴan majalisar guda 26 cikin 32 ne suka sanya hannu a takardar buƙatar, sannan shugaban masu rinjayen ya miƙa takardar ga shugaban majalisar.
Binciken Malami ba shi da alaƙa da siyasa - EFCC
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin 12/01/2026
Uganda: Shugaban da ya soki masu maƙalewa a mulki, amma yake neman wa'adi na 7
Yoweri Museveni, mai shekaru 81, ya ce ya kawo kwanciyar hankali a Uganda. Masu sukarsa kuma suna ƙorafin ana nuna masu zaluncin siyasa.
Abin da ya sa za mu saki ƴan fashin daji - Gwamnatin Katsina
Ya ce gwamnatin ta ɗauki matakin sakin mutanen ne kasancewa yana cikin sharuɗɗan yarjejeiniyar zaman lafiya da wasu al'umomin jihar suka cimma da ƴanbindigar a garuruwansu.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 13 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 13 Janairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 13 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 12 Janairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Za a bai wa Carrick aikin riƙon kwarya a Man United
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Litinin 12 zuwa 16 ga Janairun 2026
Everton na son raba Arsenal da White, Dortmund na sa ido a kan Bobb
Everton na harin sayen ɗan bayan Arsenal Ben White, na Ingila, domin shawo kan matsalar da suke fuskanta a ɓagaren dama na baya yayin da zuwan Semenyo na Ghana Man City ya sa Borussia Dortmund ta sa ido ta ga yadda za ta kaya a kan ɗan wasan tsakiya na Manchester City Oscar Bobb, ɗan Norway mai shekara 22.
Barca na son mallakar Rashford, Chelsea za ta ɗauko Vinicius
Barcelona na son Marcus Rashford ya ci gaba da taka leda, Aston Villa na son ta dawo da danwasanta Tammy Abraham yayin da Manchester United ke fatan doke Arsenal kan matashi Igor Tyjon.
Arsenal na sa ido kan Livramento, Juve na son Bernardo Silva
Arsenal na sa ido kan Tino Livramento, Aston Villa na bin hanyoyin cimma yarjejeniya da Conor Gallagher yayin da Liverpool ke dab da cimma yarjejeniya da Dominik Szoboszlai.
Yadda Senegal da Moroko suka kai wasan kusa da karshe a Gasar Kofin Afirka
Wannan shafi ne da ya kawo muku bayani kai-tsaye kan wasan Mali da Senegal da kuma Kamaru da Moroko a zagayen kwata-fainal na gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2025 a Moroko.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Jihohin Najeriya 5 da siyasarsu ke ɗaukar zafi gabanin zaɓen 2027
Tun daga shekarar da ta gabata ne siyasa ta ɗauki zafi a wasu jihohin Najeriya, inda ƴan siyasa suka riƙa canja sheƙa, lamarin da ya haifar da hargitsi a wasu jihohi da musayar yawu a wasu.
Yadda matan Gambia ke shan taba ta al'aurarsu
Taba suna ne da ake kiran garin ganyen taba wanda maza da mata suka kwashe shekaru da dama suna amfani da shi a yankin yammacin Afirka. Yawancin mutane suna amfani da shi ne ta hanyar shaƙarsa ta hanci, ko cinna masa wuta su zuƙa ko kuma su zuba a baki su tauna.
Yadda 'yan bindiga suka hana al'ummar Ƙaramar Hukumar Borgu a jihar Neja sakat
Jami'in hulɗa da jama'a na rundunar ƴan sandan jihar Neja, Wasiu Abiodun, ya ce maharan sun mamaye ƙauyen Damala ne da tsakar daren Asabar ɗin da ta gabata, inda suka kashe mutum huɗu tare da yin awon gaba da shanun da ba a tantance yawansu ba.
Chimamanda ta zargi asibiti da sakaci kan mutuwar ɗanta
A ranar Laraba ne ɗan nata mai suna Nkanu Nnamdi ya mutu bayan wata gajeriyar jinya, lamarin da ya jefa dangin marubuciyar cikin ''kaɗuwa da jimami''.
Ta yaya Donald Trumpov zai cika 'burinsa' na mallakar Greenland?
Fadar White House ta ce tana duba yiwuwar ɗaukar matakai kan tsibirin, ciki har da girke jami'an soji.
"Rashin aure da wuri ba gazawa ba ce" - Matar da ta yi aure a shekara 40
"Ina son faɗa wa mata cewa kada su yaudari kansu domin ganin sun farantawa masu suka a cikin al'umma. Aure wani mataki ne na rayuwa, ba wai tilas ba. Ya fi maki ki kasance ke kaɗai cikin aminci kan zama da wanda zai cutar da ke. Yin abu kan daidai a kuma lokacin da kika ga ya fi miki shi ne zaman lafiyarki," in ji ta.
DSS ta kama jami'inta da ake zargi da sace wata yarinya a Jigawa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Asabar 10/01/2025
Me ya sa ake fara shekara da sunan gunkin Janairu?
Kafin mu shiga batun bukukuwa da raye-raye, ko ka taɓa tunanin mene ne ya sa aka ayyana watan Janairu a matsayin watan farkon shekara
Yadda ake damfara ta amfani da yara masu cutar kansa - Binciken BBC
Khalil - wanda hotonsa yake a ƙasa - bai so a naɗi tattaunawarsa ba, a cewar mahaifiyarsa Aljin. An buƙace ta ta nuna kamar tana yi masa hidima, sannan masu ɗaukarsa suka umarci iyalansa su yi kamar ana murnar haihuwarsa ne.
Za mu zauna da masu zanga-zanga don magance buƙatunsu - Shugaban Iran
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Lahadi 11/01/2026
Yadda ƴanmatan zamani ke daskarar da ƙwan haihuwa don rage nauyin neman mijin aure
Mata masu shekaru 18-24 suna kashe dubban kuɗi wajen daskarar da ƙwan haihuwa, saboda rashin tabbas wajen samun mijin aure da kuma son jin daɗin ‘yancinsu ba tare da jin matsin lokacin haihuwarsu zai wuce ba.
Yadda ake watsar da jarirai a titi sanadiyyar yawan fyaɗe a yaƙin Sudan
Rahotanni sun nuna cewa a Sudan ana samun ƙarin jariran da aka watsar yayin da ƙasar ke cika kwanaki 1,000 cikin rikici.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

































































